Ya taba zama mataimakin shugaban jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma an zabe shi Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Makyankyasar jariran na nan a rukunin gidaje dake yankin Ushafa na birnin tarayyar Najeriya. An kubutar da mata masu juna 2 guda 9 daga wani wurin kyankyasar jarirai a Abuja, babban birnin najeriya.
Kwamishinan ‘yan sanda jihar Ogun, Lanre Ogunlowo, ne ya jagoranci aikin daya kai ga kubutar da matar aig odumosu mai ritaya.
A wanan karon kamfanin ya shigar da karar ne a gaban cibiyar warware sabani da zuba jari da ake kira CIRDI inda yake neman a biyashi diyya dai dai da asarar da ya tafka a mahakar Uranium da ke arewaci ...
Yayin da rundunar sojin Najeriya ke ci gaba da fatattakar 'yan bindiga dake addabar jama'a a yankin Arewa maso Yamma karkashin shirin Fansa Yamma, alamu na nuna ana samun galaba a kan 'yan bindigan ...
Gobarar dajin ta fara ne da safiyar ranar Laraba, kuma ta kone daruruwan kadadar bishiyoyi, sannan hayaki da burbushin toka ...