Gobarar dajin ta fara ne da safiyar ranar Laraba, kuma ta kone daruruwan kadadar bishiyoyi, sannan hayaki da burbushin toka ...
Yayin da rundunar sojin Najeriya ke ci gaba da fatattakar 'yan bindiga dake addabar jama'a a yankin Arewa maso Yamma karkashin shirin Fansa Yamma, alamu na nuna ana samun galaba a kan 'yan bindigan ...
Makyankyasar jariran na nan a rukunin gidaje dake yankin Ushafa na birnin tarayyar Najeriya. An kubutar da mata masu juna 2 guda 9 daga wani wurin kyankyasar jarirai a Abuja, babban birnin najeriya.
A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakuncin wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya.
Kwamishinan ‘yan sanda jihar Ogun, Lanre Ogunlowo, ne ya jagoranci aikin daya kai ga kubutar da matar aig odumosu mai ritaya.
Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun cafke tsohon ministan man fetur Barke Moustapha kwanaki kadan bayan da gwamnatin mulkin ...
Hasashen fuskantar matsanancin sanyi a wunin yau Litinin ya sa Trump ya sa aka mai da bukin rantsarwar cikin majalisar ...
Akalla mutane 600 ne ake sa ran za su halarci bikin da aka mayar Cikin Majalisar Dokokin Amurka saboda matsanancin sanyi ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
An kama Seyni Amadou, babban editan gidan talabijin na Canal 4, in ji kungiyar CAP-Medias-Niger, mai wakiltar ma'aikatan yada labarai a kasar. A ranar Juma'ar da ta gabata ma'aikatar sadarwa ta Nijar ...
Sabbin zarge-zargen suna nuni da cewa Faransa za ta samar da kudin makarkashiyar hambarar da gwamnatin soja a Nijar ko ...
A yau Lahadi an tsara Trump zai halarci bikin shimfida furanni a makabartar Arlington, kafin ya nufi wani gangami a dandalin ...